Kabara
![]() |
---|
Kabara dai ko Magajiya shi ne taken da sarakunan gargajiya suka yi amfani da shi waɗanda suka mallaki Hausawa a zamanin da. Kuma Tarihin Kano ya ba da jerin sunayen sarakunan Magajiya da akace sun tare da mulkin Daurama II, Kabara na ƙarshe na Daura .
Kabaru[gyara sashe | gyara masomin]
Jerin Kabaru:[gyara sashe | gyara masomin]
- Kufuru
- Ginu
- Yakumo
- Yakunya
- Wanzamu
- Yanbamu
- Gizir-gizir
- Inna-Gari
- Daurama
- Ga-Wata
- Shata
- Fatatuma
- Sai-Da-Mata
- Ja-Mata
- Ha-Mata
- Zama
- Sha-Wata.
- Daurama II