Kaduna Acraea
Appearance
Kaduna Acraea | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Phylum | Arthropoda (en) |
Class | insect (en) |
Order | Lepidoptera (en) |
Dangi | Nymphalidae (en) |
Tribe | Acraeini (en) |
Genus | Acraea (en) |
jinsi | Acraea kaduna ,
|
Acraea kaduna, Kaduna acraea, wani kwaro ne da ake kirwa malam buɗe ido na daga dangin Nymphalidae.[1]
Ana samunsa a Najeriya. Matsuguninsa ya kunshi filayen ruwa da fadamu da ke kewaye da Kaduna da Zariya.[2]