Kalabar Municipal
Appearance
Kalabar Municipal | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Cross River | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 142 km² |
Kalabar Municipal haramar hukuma ce dake a Jihar Cross River a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya. Yana da yanki 142 2 da yawan jama'a 179,392 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin ita ce 540.[1]
Sarki
[gyara sashe | gyara masomin]Babban sarkin karamar hukumar Calabar ana kiransa Ndidem na Quas kuma babban sarkin karamar hukumar Calabar, shi ne shugaban majalisar sarakunan gargajiya a karamar hukumar Calabar kuma babban sarki na Ejagham Nation.
Fitattun mutane daga Karamar Hukumar Calabar
[gyara sashe | gyara masomin]Sanata Joseph Oqua Ansa, shi ne mutum na farko daga karamar hukumar Calabar (LGA) da aka zabe shi a matsayin dan majalisar dattawa mai wakiltar Kudanci a jihar Cross River a shekarar 1979. [2]
Manzarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-06-20. Retrieved 2023-07-22.