Jump to content

Kareem Adepoju

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kareem Adepoju
Rayuwa
Haihuwa Osogbo
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi, marubuci da mai tsara fim
IMDb nm2102293

Alhaji Kareem Adepoju wanda aka fi sani da "Baba Wande" jarumin amasanah anta fina-finan Najeriya ne, marubuci kuma furodusa wanda ya fara haskawa a shekarar 1993 bayan ya fito a matsayin "Oloye Otun" a cikin fim ɗin sa mai suna Ti Oluwa Ni Ile.[1][2]

Filmography zaba

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Ti Oluwa Ni Ile
  • Ayọ Ni Mọ Fe
  • Abeni
  • Arugba
  • Igbekun
  • Obuko Dudu
  • Ika lomo ejo
  • "Enu Eye (2010)"
  1. "Veteran Actor, Baba Wande Talks About Buhari And GEJ". Naij. 8 April 2015. Retrieved 4 December 2015.
  2. Akinwumi Adesokan (21 October 2011). Postcolonial Artists and Global Aesthetics. Indiana University Press. pp. 87–. ISBN 0-253-00550-7.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]