Karol Linetty
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Gmina Żnin (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Poland | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Polski (mul) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Lamban wasa | 7 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 73 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 176 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||


Karol Linetty (an haife shi 2 ga Fabrairu 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Poland wanda ke taka leda a matsayin dan tsakiyar na kungiyar kallon kafar Torino a Serie A na Italiya da ƙungiyar kwallon kafar Poland.[1]
Linetty ya fara buga wasansa na farko a tawagar kasar Poland a ranar 18 ga Janairu 2014 da Norway kuma ya ci kwallo a wannan wasa.[2] Ya kuma kasance cikin tawagar Euro a shekarar 2016.[3] A watan Yunin 2018 an saka shi cikin 'yan wasa 23 na Poland don gasar cin kofin duniya ta FIFA 2018 a kasar Rasha.[4]