Karuwanci
Appearance
|
type of crime (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
sexual risk behavior (en) |
| Bangare na |
sex industry (en) |
| Has cause (en) |
sexual desire (en) |
| Yana haddasa |
sex tourism (en) |
| Tarihin maudu'i |
history of prostitution (en) |
| Gudanarwan |
procurer (en) |
| Uses (en) |
transactional sex (en) |
| Handled, mitigated, or managed by (en) |
prostitution policy (en) |
Karuwanci wata irin sana'a ce ta saida mutuncin kai da wasu matan kenyi, karuwanci sana'a ce mai haɗari da takan jefa mai yinta cikin mawuyacin hali na rayuwa tun daga kan lafiya har zuwa zamantakewa a muhallin da dai sauran su
Abinda ke kawo karuwanci
[gyara sashe | gyara masomin]Cikin abubuwan da suke kawo karuwanci aƙwai 1. Talauci
2. Rashin kula da tarbiyar yara 3. Rashin ilimi 4. Rashin aikinyi Da dai sauran da
Illar karuwanci
[gyara sashe | gyara masomin]1. Zubar da ƙima 2. Kamuwar cututtuka Da dai sauran su [1]
Haramcin karuwanci
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan mummunar ɗabi`a dai addinai da dama irinsu addinin Musulunci da kirista sun haramta wannan sana'ar. bugu da kari masu yin wannan ɗabi`a ana kallon su a matsayin lalatattu acikin al`ummah