Jump to content

Keira Hewatch

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Keira Hewatch
Rayuwa
Cikakken suna Keira Hewatch
Haihuwa Calabar, 8 Nuwamba, 1985 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, Jarumi da mai rubuta waka
Kayan kida murya
IMDb nm7840305

Keira Hewatch, (IPAc-en|ˈ|k|i:|r|ə|_|ˈ|h|i:|w|ɒ|tʃ; an haife ta a ranar 8 ga watan Nuwamba a shekara ta 1985) ta kasance yar shirin fim ɗin Najeriya ce, mawakiya, marubuciya da yin rubutun wake, Anfi saninta da matakin ta amatsayin ‘Keche’ acikin shirin; Two Brides and a Baby, da kuma amatsayin ‘Peace Nwosu’ a ciki jerin shirye-shiryen television; Lekki Wives [1] Hewatch ta lashe kyautar Best of Nollywood award (BON) na ‘Best Breakout Performance’ a shekara ta (2011) Kuma an gabatar da ita sau biyu a Golden Icon Academy Awards (GIAMA).[2][3]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Fim Mataki Bayanai
2010 Kajola Police Chief Yetunde tare da Desmond Elliot
2011 Two Brides and a Baby Ketche tare da Stella Damasus-Aboderin
2012 Lekki Wives Season 1 Peace Nwosu TV series tare da Kiki Omeili
2013 In The Music Ihuoma Ugu tare da Omawumi, Chelsea Eze
2013 Murder at Prime Suites Agent Hauwa Uthman taré da Joseph Benjamin (actor), Chelsea Eze
2013 Lies Men Tell Jackie taré da Uche Jombo, Desmond Elliot
2014 Lekki Wives Season 2 Peace Nwosu tare da Kiki Omeili
2014 After The Proposal Lisa tare da Uche Jombo
2014 The Perfect Plan Beatrice tare da Ini Edo, Joseph Benjamin (actor)
2014 Couples Game Lina Dike tare da Seun Akindele
2015 Lekki Wives Season 3 Peace Nwosu tare da Kiki Omeili
2015 In The Name of Trust Joy Omorogbe tare da IK Ogbonna, Deyemi Okanlawon

Fifty Kate

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. ""So Much More Drama as 'Lekki Wives' Returns with Season 3 - Watch the BTS!",". Bellanaija.com,. 2 February 2015. Missing or empty |url= (help)CS1 maint: extra punctuation (link)
  2. "Why I'm still single - Keira Hewatch", Topcelebritiesng.com, Nigeria, 25 February 2015. Retrieved on 4 January 2016.
  3. "Keira Hewatch: 5 Things You Probably Don't Know About 'Lekki Wives' Actress", Pulse.ng, 9 November 2015. Retrieved on 4 January 2016.

Hadin waje[gyara sashe | gyara masomin]