Jump to content

Kelechi Nwanaga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kelechi Nwanaga
Rayuwa
Haihuwa Umuahia, 24 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines javelin throw (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Kelechi Promise Nwanaga (an haife ta ranar 24 ga Disamba 1997) 'yar Najeriya ce mai wasan jefa mashi (javelin thrower).[1]

Tun tana karama ta lashe lambar azurfa a gasar kananan yara ta Afirka ta shekarar 2015. Ta lashe lambar zinare a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2015, ta zo ta hudu a gasar cin kofin Afirka ta shekara 2016, ta shida a gasar Commonwealth ta shekarar 2018, ta lashe lambar zinare a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2018 [2] sannan ta kare lambar zinare a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2019.[3]

Nwanaga mafi kyawun jifa shine mita 58.15, [2] da aka samu a watan Yuli 2017 a Ozoro, ta kafa sabon tarihin Najeriya.[4]

  1. "Archived copy" . Archived from the original on 29 August 2019. Retrieved 29 August 2019.
  2. 2.0 2.1 Kelechi Nwanaga at World Athletics
  3. "2019 African Games – Athletics – Results Book" (PDF). Archived from the original (PDF) on 1 September 2019. Retrieved 7 September 2019.
  4. Christopher Maduewesi (18 July 2017). "Okagbare anchors Nigeria to victory, as Nwanaga smashes Javelin NR at Warri Relays" . makingofchamps.com . Retrieved 7 September 2017.