Kemi Nanna Nandap
Appearance
Kemi Nanna Nandap | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 3 ga Yuni, 1966 (58 shekaru) |
Sana'a |
Kemi Nandap (an haife ta ranar 3 ga watan Yuni, 1966) ita ce Kwanturola-Janar ta Hukumar Shige-da-Fice ta Najeriya. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne ya naɗa ta a ranar 20 ga watan Janairun 2024.[1][2]
Rayuwar farko da Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Nandap a ranar 3 ga watan Yuni 1966 a garin Zaria dake jihar Kaduna . Asalin iyayenta ƴan jihar Ogun, a halin yanzu Kwanturola-Janar ce ta Hukumar Shige da Fice ta Najeriya. Ta samu digiri na farko a fannin kimiyyar halittu daga Jami'ar Ilorin.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ M. Gulloma, Abdullahi (21 February 2024). "Tinubu appoints new Comptroller-General of Nigeria Immigration Service". blueprint.ng. Retrieved 23 August 2024.
- ↑ Mom, Claire (30 September 2024). "Kemi Nandap named chair of ECOWAS immigration forum". the cable.ng. Retrieved 19 October 2024.
- ↑ "Tinubu Appoints Kemi Nandap As Immigration Boss". channelstv.com. 21 February 2024. Retrieved 22 August 2024.