Kevin Hart
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Cikakken suna | Kevin Darnell Hart |
| Haihuwa | Tarayyar Amurka da Philadelphia, 6 ga Yuli, 1979 (47 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turancin Amurka |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama | Torrei Hart (en) Eniko Hart (en) |
| Yara | view
|
| Karatu | |
| Makaranta | George Washington High School (en) |
| Harsuna | Turancin Amurka Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | cali-cali, jarumi, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, ɗan wasan kwaikwayo, author (en) |
| Tsayi | 165 cm |
| Kyaututtuka | gani
|
| Wanda ya ja hankalinsa | Bill Cosby, Chris rock, Eddy Murphy, George Carlin (mul) |
| IMDb | nm0366389 |
| kevinhartnation.com | |



Kevin Darnell Hart (an haife shi ranar 6 ga watan Yuli, 1979) dan wasan barkwanci ne kuma dan wasan kwaikwayo neh dan Amurka. Asalin da aka fi sani da dan wasan barkwanci, tun daga lokacin ya yi tauraro a fina-finan Hollywood[1] da kuma a talabijin. Ya kuma fitar da faifan barkwanci da dama da suka samu karbuwa.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://people.com/parents/all-about-kevin-hart-kids/
- ↑ 1https://kevinhartnation.com/