Jump to content

Khalid bin Sultan Al Saud

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khalid bin Sultan Al Saud
Saudi Arabian Armed Forces (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Makkah, 24 Satumba 1949 (75 shekaru)
ƙasa Saudi Arebiya
Harshen uwa Larabci
Ƴan uwa
Mahaifi Sultan bin Abdulaziz
Yara
Yare House of Saud (en) Fassara
Karatu
Makaranta Royal Military Academy Sandhurst (en) Fassara
United States Army Command and General Staff College (en) Fassara
King Saud University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Aikin soja
Fannin soja Royal Saudi Air Force (en) Fassara
Digiri marshal (en) Fassara
Ya faɗaci Gulf War (en) Fassara

Rayuwa ta farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Yarima Khalid a ranar 24 ga Satumba 1949.Bold text Shi ne ɗan na far ko ga Yarima Sultan kuma cikakken ɗan'uwan Fahd bin Sultan, Faisal bin Sultan da Turki bin Sultan . Mahaifiyarsu ita ce Munira bint Abdulaziz bin Musaed bin Jiluwi wacce ta rasu a birnin kasar Paris a ranar 24 ga watan Agusta shekara ta alif dubu biyu da sha daya 2011. Moneera bint Abdulaziz 'yar'uwar Alanoud ce, matar Sarki Fahd . Ta kuma kasance dan uwan Sarki Khalid da Yarima Muhammed .