Jump to content

Khalifah Mustafa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khalifah Mustafa
Rayuwa
Haihuwa 1944
ƙasa Libya
Mutuwa 2008
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a marubuci

Khalifa Hussein Mustafa Al-Natah (Arabic) an haife shi ne a cikin birnin Tripoli a shekara ta 1944, kuma yana zaune a titin yamma. Ya kasance babban marubuci kuma marubucin litattafai na kasar Libya, kuma an dauke shi a matsayin daya daga cikin marubuta na farko na labarun kasar Libya, da litattafan. A cikin shekaru sama da arba'in,40 ya buga: gajerun labaru, ya wallafe litattafai, yara na wasan ni kwaikwayo, Labarai. Shi ma mai sukar adabi ne. Ya fara karatun sa na farko a garinsu ke birnin Tripoli, sannan ya koma Benghazi don nazarin tarihi a Jami'ar kasar Libya. Littafinsa ′′The eye of the sun′′ (sunan asali: Ayn Al-Shams) an kara shi zuwa ɗayan mafi kyawun littattafai ɗari a cikin karni na 20. [1][2]

Ilimi da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

Khalifa Mustafa na cikin ƙarni na marubuta bayan 'yancin kai. Har ila yau, yana ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa littafin kasar Libya, kuma babban mai ba da gudummawa .[3]

  1. "خليفة حسين مصطفى – طيوب". 26 October 2020. Archived from the original on 26 October 2020. Retrieved 24 February 2021.
  2. "تعرف على 6 معلومات عن المبدع الليبي خليفة حسين مصطفى – بوابة أفريقيا الإخبارية". 4 February 2021. Archived from the original on 4 February 2021. Retrieved 24 February 2021.
  3. "خليفة حسين مصطفى | جائزة كتارا للرواية العربية". 18 July 2020. Archived from the original on 18 July 2020. Retrieved 24 February 2021.