Khemaies Jhinaoui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khemaies Jhinaoui
Minister of Foreign Affairs (en) Fassara

6 ga Janairu, 2016 - 29 Oktoba 2019
Taïeb Baccouche (en) Fassara - Sabri Bachtobji (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Kairouan (en) Fassara, 5 ga Afirilu, 1954 (69 shekaru)
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da Lauya
Imani
Jam'iyar siyasa independent politician (en) Fassara
Call for Tunisia (en) Fassara

Khemaies Jhinaoui (an haife shi a ranar 5 ga Afrilu, 1954) wani jami’in diflomasiyyar Tunusiya ne wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Wajen Tunisia daga shekarar 2016 zuwa 2019. [1] Jhinaoui ya taba zama Jakadan Rasha da Ukraine daga Disamba 2001 zuwa Yunin shekarata 2011.

Tarihi da karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Khemaies Jhinaoui ta sami digiri nafarko a shari'ar jama'a, da digiri na biyu a dokar jama'a da kuma takardar shaidar karatun ci gaba a fannin kimiyyar siyasa da alakar kasashen duniya. A shekarar 1978, ya sami takardar shedar kwarewa a aikin lauya.

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarata 1979, Jhinaoui ya fara aiki a Ma'aikatar Harkokin Wajen, inda ya rike mukamai da yawa a cikin jami'an diflomasiyya.

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Mayu na shekarar 1996, an tura shi zuwa Isra’ila domin ya bude ofishin kula da sha’awar kasarsa a Tel Aviv . [2] A watan Janairun 2006, an nada shi darektan harkokin siyasa da tattalin arziki da hadin gwiwa tare da Turai da Tarayyar Turai a ma'aikatar harkokin waje.

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

  • 2011 : Kwamandan Umurnin Jamhuriyar Tunisia
  • 2019 : Babban Jami'in Umurnin Jamhuriyar Tunisia
  • 2019 : Memba na girmamawa na Xirka Ġieħ ir-Repubblika na Malta

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin sunayen ministocin harkokin waje a shekarar 2017
  • Jerin sunayen ministocin harkokin waje na yanzu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Tunisia PM in sweeping cabinet reshuffle", Agence France-Presse, 6 January 2016.
  2. Family in the Middle East: Ideational Change in Egypt, Iran, and Tunisia