Tel Abib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tel Abib
Flag of Tel Aviv (en) Emblem of Tel Aviv-Jaffa (en)
Flag of Tel Aviv (en) Fassara Emblem of Tel Aviv-Jaffa (en) Fassara


Inkiya העיר העברית הראשונה, העיר הלבנה, עיר היונה da עיר ללא הפסקה
Suna saboda The Old New Land (en) Fassara
Wuri
Map
 32°05′N 34°47′E / 32.08°N 34.78°E / 32.08; 34.78
Ƴantacciyar ƙasaIsra'ila
Districts of Israel (en) FassaraTel Aviv District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 460,613 (2019)
• Yawan mutane 8,857.94 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 52 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Levantine Sea (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 5 m
Sun raba iyaka da
Herzliya (en) Fassara
Bat Yam (en) Fassara
Holon (en) Fassara
Bnei Brak (en) Fassara
Givatayim (en) Fassara
Ramat HaSharon (en) Fassara
Ramat Gan (en) Fassara
Bayanan tarihi
Mabiyi Ahuzat Bayit (en) Fassara
Ƙirƙira 11 ga Afirilu, 1909
Tsarin Siyasa
• Mayor of Tel Aviv-Yafo (en) Fassara Ron Huldai (en) Fassara (1998)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 61000–61999
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 3
Wasu abun

Yanar gizo tel-aviv.gov.il
Facebook: tel.aviv.yafo Instagram: telaviv Youtube: UCJ5I5DfxVraHXGDytOnTqKQ Edit the value on Wikidata
hoton garin tel abib

Tel Abib ko Tel Aviv birni ne a Isra'ila. Tel Aviv (Hebrew: תֵּל אָבִיב, da Larabci: تل أَبيب) ita ce ta biyu cikin birane masu yawan al'ummah a kasar Isra'la bayan Jerusalem— kuma ita ce birni mafi yawan al'ummah daga yankin Gush Dan. Tana nan ne a yankin gabar Tekun Mediterranean dake kasar. Ita ce cibiyar hada-hadar tattalin arziki da fasahar kasar.

Gwamnatin garin Tel Aviv Tel Aviv-Yafo Municipality, Wanda shugaban ta shi ne Ron Huldai, juma nan mazaunin hukumomin kasashe daban-daban dake hulda da kasar suke. Nan ne Babban birnin kasar Israela kamar yadda dokar da kasar ta yi na Jerusalem Law a shekarar 1980. Fadar shugaban kasar, hukumomin gwamnati da Kotun Koli na kasar, da kuma Majalisar kasar (Knesset) duk suna garin ne. Amma kuma Hukumomin Falasdinu suna daukan gabashin Jerusalem a matsayin babban birnin kasarsu idan suka samu yanci. Sai dai Majalisar Dinkin Duniya ba ta yarda da cewar Jerusalem ita ce Babban birnin Israela ba, duk da cewar Israilar da wasu kasashe kawayenta suna cewa babban birnin tace, kamar kasar Taiwan, Czech republic da Amurika. Amma dai Majalisar tana ganin abinda zai tabbatar wa Israila birnin shi ne idan ta sasanta tattaunawa tsakanin ta da hukumomin kasar Falasdinu. [1]. Kasashe sun cigaba da tafiyar Ofishin Jakancinsu a birnin Tel Abib, ko a kusa da birnin Kudus, kamar a Mevaseret Zion. (see CIA Factbook Archived 2018-12-24 at the Wayback Machine). Birnin Tel Abib shi ne na 25th acikin biranen Duniya wadanda ake kallonsu a matsayin cibiyoyin hada hadar kudade. Kuma itace na uku na GDP cikin birane masu tattalin arziki sannan kuma mafi arziki akan GDP a yankin gabas ta tsakiya.[2]<ref. name="Brookings">cite web|url=https://www.brookings.edu/research/global-metro-monitor/%7Ctitle=Global city GDP 2014|publisher=Brookings Institution|accessdate=8 May 2015</ref> The city has the 31st highest cost of living in the world.[3] Tel Aviv receives over 2.5 million international visitors annually.[4][5] A "party capital" in the Middle East, it has a lively nightlife and 24-hour culture.[6][7] A Tel Aviv ne Jami'ar Tel Aviv take, kuma mafi girman Jami'a a kasar Isra'ila, Wanda keda dalibai sama da dubu talatin (30,000).

An kirkira birnin ne a shekarar 1909 kuma Yishuv (Bayahude mazaunin garin yafara samar da ita, a matsayin wani Sabon rukunin gidaje da akayi a yankin gabar kasar dake tsohuwar garin port city dake Jaffa , sannan yazama bangaren Jerusalem province na Ottoman Syria. Da farko ana kiranta da 'Ahuzat Bayit' amma saidai a shekarar data zagayo ne aka canja sunan zuwa 'Tel Aviv' wanda ke nufin "Ancient Hill of Spring". Other Jewish suburbs of Jaffa established outside Jaffa's Old City even before Tel Aviv, eventually became part of Tel Aviv, the oldest among them being Neve Tzedek (est. 1886).[8]

Yancirani wadanda yawancinsu yahudawa ne, sune suka cika garin, Wanda hakan yasa garin yafi yawan al'ummah akan garin Jaffa, wanda yawancin al'umman nan Larabawan falasdinu ne a waccan lokacin.[9] an hada garuruwan Tel Aviv da Jaffa suka zama daya a shekarar 1950, shekara biyu bayan nan Israila ta tattabar da yancin kanta a wannan garin. Farin Birni na Tel Aviv, an Santa sa cikin wuraren tarihin Duniya ta UNESCO a 2003, ta tattara samfarin zane zanen gine gine na duniya Wanda yahada da Bauhaus da wasu ire-iren samfarin zanen gidaje na zamani.[10][11]

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. cite web|url= https://www.un.org/Depts/Cartographic/map/profile/israel.pdf |title=Map of Israel  (319 KB)
 2. Cite journal|last=|first=|date=22 August 2018|title=Global Financial Centres Index #23|url=https://www.longfinance.net/documents/1318/GFCI23.pdf%7Cjournal=longfinance.net%7Cvolume=%7Cpages=%7Cvia=
 3. Samarcite web|author=Ami Sedghi |url=https://www.theguardian.com/news/datablog/2012/jun/12/city-cost-of-living-2012-tokyo |title=Which is the world's most expensive city? Cost of living survey 2012 | News | guardian.co.uk |publisher=Guardian |date=12 June 2012 |accessdate=6 November 2012
 4. cite news |url=http://www.timesofisrael.com/mastercard-ranks-tel-aviv-as-fifth-most-visited-city-in-middle-east-and-africa/%7Ctitle=MasterCard ranks Tel Aviv as fifth most visited city in Middle East and Africa |accessdate=12 June 2012|publisher=The Times of Israel |first=Yoel|last=Goldman |date=12 June 2012
 5. cite. news|url=http://www.haaretz.com/travel/travel-news/tourists-rank-jerusalem-and-tel-aviv-among-top-cities-to-visit-1.374032 |title=Tourists rank Jerusalem and Tel Aviv among top cities to visit |accessdate=19 July 2011 |publisher=Haaretz |first=Tanya |last=Sapty |date=19 July 2011 |deadurl=yes |archiveurl=https://web.archive.org/web/20111112145431/http://www.haaretz.com/travel/travel-news/tourists-rank-jerusalem-and-tel-aviv-among-top-cities-to-visit-1.374032 |archivedate=12 November 2011
 6. cite news |url=http://www.smh.com.au/travel/the-worlds-top-10-party-towns-20091118-im4q.html |title=The world's top 10 party towns |publisher=Sydney Morning Herald |date=19 November 2009 |accessdate=19 November 2009}}
 7. cite web|url=http://www.lonelyplanet.com/usa/new-york-city/travel-tips-and-articles/76165%7Ctitle=Lonely[permanent dead link] Planet's top 10 cities for 2011 |accessdate=31 October 2010
 8. Cite book |title=Yafo – Neve-Tzedek, Rashita shel Tel-Aviv |last= Elkayam |first= Mordechai |publisher= Ministry of Defence |year=1990 |isbn= |location= |page=199 |language= Hebrew
 9. 85% in 1922, 92% in 1931 (Census reports)
 10. cite web|url=http://whc.unesco.org/archive/advisory_body_evaluation/1096.pdf |title=The White City of Tel Aviv |accessdate=29 March 2008 |publisher=UNESCO|format=PDF
 11. cite news |url=http://travel.timesonline.co.uk/tol/life_and_style/travel/holiday_type/breaks/article3370349.ece |title=Hip and happening in Tel Aviv |work=The Times |date=16 February 2008 |accessdate=16 February 2008 |last=Strimpel |first=Zoe |location=London