Jump to content

Khvicha Kvaratskhelia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Khvicha Kvaratskhelia
Rayuwa
Haihuwa Tbilisi (en) Fassara, 12 ga Faburairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Georgia
Ƴan uwa
Mahaifi Badri Kvaratskhelia
Karatu
Harsuna Yaren Jojiya
Farisawa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Dinamo Tbilisi (en) Fassara2017-201851
FC Rustavi (en) Fassara2018-2019183
  FC Lokomotiv Moscow (en) Fassara2019-2019101
Rubin Kazan (en) Fassara2019-2022739
  Georgia national football team (en) Fassara2019-1910
  S.S.C. Napoli (en) Fassara2022-2512
FC Dinamo Batumi (en) Fassara2022-2022118
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Mai buga tsakiya
Nauyi 70 kg
Tsayi 1.83 m

Kvicha Kvaratskhelia[1] (an haifeshi ne a ranar 12 ga watan fabrairu a shekarar 2001)[2] wanda aka fi sani da kvara kwararren dan wasan ƙwallon ƙafan kasar Georgia ne wanda ke taka leda a matsayin dan wasan gaba a kungiyar kwallon kafa ta seria wato napoli da kuma kungiyar kasarsa ta Georgia.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]