Kisan kiyashi a Mambila
Appearance
Iri | Kisan Kiyashi |
---|---|
Kwanan watan | 2017 |
Wuri | Tudun Mambilla |
Ƙasa | Najeriya |
Kisan kiyashia Mambila wani kisan gilla ne da aka yi wa wasu Fulani makiyaya a shekarar 2017 a Mambila, Najeriya.[1][2]
An samu saɓani kan yanayin kashe-kashen, kuma ‘yan tsirarun majiyoyi masu zaman kansu (banda mazauna garin) su ka bada rahotanni. bisa ga dukkan alamu, ana zargin gwamnatin Buhari da yin watsi da labarin, ko kuma ba ta mai da hankali sosai kan wannan lamari ba,[3] mai yiyuwa ne saboda yanayin da ba a saba gani ba. hare-haren (yawanci ana zargin makiyaya da kisan kiyashi).
Hakan ya biyo bayan ɓarkewar tashin hankali a watanni baya.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mambilla Committed Ethnic Cleansing In Taraba, Says Fulani Community". Sahara Reporters. 2017-06-22. Retrieved 2022-01-01.
- ↑ "INVESTIGATION: How latest Mambilla Plateau violence unfolded; leaving deaths, destruction | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2017-10-14. Retrieved 2022-01-01.
- ↑ "Arrest Killers of Fulani Herdsmen in Mambila, Numan, Others - Miyetti Allah". 17 January 2018.
- ↑ "Mambilla: 20 reported killed, 300 cows stolen in fresh Taraba violence | Premium Times Nigeria" (in Turanci). 2018-03-04. Retrieved 2022-01-01.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- admin (2018-03-05). "More people killed in Taraba than Benue, Zamfara - Buhari". The Advocate (in Turanci). Retrieved 2022-01-01.