Jump to content

Kogin Kibali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Kibali
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 3°37′N 28°34′E / 3.62°N 28.57°E / 3.62; 28.57
Kasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Territory Kasai-Oriental (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Ruwan ruwa Kongo Basin
River mouth (en) Fassara Kogin Uele

Kogin Kibali wani rafi ne na kogin Uele a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.Ya samo asali daga tsaunuka kusa da tafkin Albert kuma yana gudana zuwa yamma na kimanin 1,000 kilometres (620 mi)don shiga kogin Dungu a Dungu inda aka kafa kogin Uele.Uele wani rafi ne na kogin Ubangi,wanda daga baya ya kwarara zuwa cikin babban kogin Kongo .