Kogin Lukanga
Appearance
Kogin Lukanga | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 4°20′46″S 15°12′20″E / 4.3461°S 15.2056°E |
Kasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Territory | Kinshasa |
Hydrography (en) | |
Ruwan ruwa | Kongo Basin |
River mouth (en) | Kogin Congo |
Kogin Lukunga (Faransanci:Rivière Lukunga )kogi ne da ke ratsa babban birnin Kinshasa na Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango, wani rafi na kogin Kongo. Kinshasa tana kan wani fili da ke kewaye da tuddai,da koguna da yawa suka malala.Daga cikin waɗannan,Lukunga yana ɗaya daga cikin mafi mahimmanci, kuma saboda wannan dalili ya ba da suna ga gundumar Lukunga na birnin.[1]