Kollo (sashe)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kollo


Wuri
Map
 13°18′15″N 2°20′20″E / 13.3042°N 2.3389°E / 13.3042; 2.3389
JamhuriyaNijar
Yankin NijarTillabéri

Babban birni Kollo (gari)
Yawan mutane
Faɗi 465,399 (2012)
• Yawan mutane 46.53 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 10,002 km²

Kollo sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tillabéri, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Kollo. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 553 127[1].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 13 January 2020.