Jump to content

Kollo (gari)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kollo


Wuri
Map
 13°20′25″N 2°18′59″E / 13.3403°N 2.3164°E / 13.3403; 2.3164
JamhuriyaNijar
Yankin NijarTillabéri
Department of Niger (en) FassaraKollo (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 32,829 (2012)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace teku Nijar
Altitude (en) Fassara 200 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
kogin kollo

Kollo gari ne, da ke a yankin Tillabéri, a ƙasar Nijar. Shi ne kuma babban birnin sashen Kollo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar dubu biyu da sha daya (2011), jimilar mutane 42,192 ne.[1]

Kasuwar seberi, Kollo Nijar