Jump to content

Kpam Sokpo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kpam Sokpo
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

2 ga Yuli, 2022 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - 2 ga Yuli, 2022
District: Buruku
Rayuwa
Haihuwa Jahar Benue, 1979 (45/46 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Kpam Jimin Sokpo ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya kasance mamba mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Buruku a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1979, ya fito ne daga jihar Benue. Ya gaji Emmanuel Yisa Orker-Jev kuma an zaɓe shi a shekarar 2019 a matsayin ɗan majalisar wakilai ta ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP). [1] [2] Kokarin da ya yi na neman wa’adi na biyu bai yi nasara ba, kuma ya koma jam’iyyar Labour Party (LP) daga baya. Wasu da ake zargin sojoji ne suka kai masa hari a ƙaramar hukumar Gboko, jihar Benue. [3] [4]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. "Lawmakers - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". constrack.ng. Retrieved 2025-01-06.
  3. Nwafor (2023-03-18). "Benue NASS member, Sokpo beaten to a pulp by alleged military personnel". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  4. Makurdi, Uja Emmanuel (2023-03-19). "Soldiers allegedly beat federal lawmaker in Benue". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.