Jump to content

Kuda Bank

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kuda Bank
Bayanai
Iri kamfani da economics of banking (en) Fassara
Masana'anta banki
Mulki
Hedkwata Landan
Tarihi
Ƙirƙira 2019
Wanda ya samar
kuda.com

Kuda, wanda aka fi sani da Kuda Technologies, kamfani ne na fintech da ke aiki a Najeriya da Birtaniya. Babs Ogundeyi da Musty Mustapha ne suka kafa bankin a shekarar 2019.[1][2][3]

Da farkon fari, an fara shi a matsayin Kudimoney ko "bankin kyauta", dandamalin aro da ajiyar kudi ta yanar gizo kaɗai. Tun daga lokacin an yi wasu sauye-sauye na kuɗaɗen don canzawa zuwa bankin neobank na farko a Najeriya a yanzu.[4]

Sunan bankin Kuda, na cikin jerin sunayen bankuna a matsayin ɗaya daga cikin farkon fasahar WEF na Afirka na shekarar 2021.[5]

Bankin Kuda yana da darajar tsabar kuɗi, har dala miliyan 500 kuma ya tara sama da dala miliyan 90 daga masu saka hannun jari ciki har da Target Global da Valar Ventures.[6]

  1. "Inside Kuda Bank's playbook for banking every African". TechCabal (in Turanci). 2020-11-13. Retrieved 2021-06-17.
  2. Harrison, Polly Jean (2021-04-17). "Top African Challenger Banks Helping the Unbanked Through Mobile Services". The Fintech Times (in Turanci). Retrieved 2021-06-17.
  3. "Kuda Bank: Broadening banking access with innovation". Vanguard News (in Turanci). 2022-01-12. Retrieved 2022-02-05.
  4. "Kuda Bank Revolutionises Banking for Millennials". Digital Banker Africa (in Turanci). 2020-11-12. Retrieved 2023-11-23.
  5. "7 African startups named WEF Technology Pioneers of 2021". Disrupt Africa (in Turanci). 2021-06-16. Retrieved 2021-06-17.
  6. Lunden, Ingrid (2 August 2021). "Kuda, the African challenger bank, raises $55M at a $500M valuation". Retrieved 11 April 2022.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]