Kungiyar kwallon kafa ta Alkali Nassara
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
| Ƙasa | Nijar |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1983 |
|
| |
Alkali Nassara Club ƙungiya ce ta ƙwallon ƙafa ta Najeriya da ke zaune a Zinder, wani gari kimanin awanni 14 a gabashin babban birnin Niamey. Ƙungiyar ta fafata a gasar Firimiya ta Nijar.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Alkali Nassara Club on Facebook
- Bayanan ƙungiyar - soccerway.com