Kunrat Owolabi
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Ingila, 21 ga Janairu, 1967 (59 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya Birtaniya |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | table tennis player (en) |
Kubrat Owolabi ƴar wasan ƙwallon tebur ce ƴar Najeriya da Ingila>.[1]
Fara Tashen ta
[gyara sashe | gyara masomin]Ta Wakilci Ingila a gasar ƙwallon tebur ta duniya ta mata a shekarar 2000 tare da ita da Helen Lower da Linda Radford.[2] Tayi nasara a gasar ƙwallon tebur ta 1988 sau biyu tayi nasara lokacin da ta wakilci Najeriya a wasannin ƙwallon tebur ta Nahiyar Afirka.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Friday Photos 79". Table Tennis England. Archived from the original on 2020-12-04. Retrieved 2020-11-17.
- ↑ "Table Tennis: Eckersley in open triumph". The Argus.