Kuru, Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kuru, Najeriya

Wuri
Map
 9°43′N 8°51′E / 9.72°N 8.85°E / 9.72; 8.85
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaFilato
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 1,220 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Kuru yana a yankin Jos Plateau a arewa ta tsakiyar Najeriya wanda aka fi sani da tsakiyar bel a Najeriya. Wuri kamar 20 km zuwa Jos akan babbar hanyar Jos zuwa Abuja ajihar Filato. Kuru tari ce ta sauran ƙananan ƙauyuka da suka ci gaba, ƙauyuka da gidaje waɗanda ba su yi nisa da juna ba. Mazauna Wurom na Berom.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]