Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya Bida
Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya Bida | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Federal Polytechnic Bida |
Iri | cibiya ta koyarwa |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1977 |
fedpolybida.edu.ng |
Kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya Bida makarantar kwaleji ce da ke cikin Jihar Neja, a arewa ta tsakiyar Najeriya . An buɗe ta a cikin shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da bakwai 1977.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Kwalejin tarayya ta Bida an kafa ta ne a shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da bakwai 1977 biyo bayan shawarar da Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yanke na matsar da cibiyar zuwa Bida, Kafin wannan lokacin ana kiranta (kwalejin Fasaha ta Tarayya ce, Kano) .[ana buƙatar hujja]
An fara zaman farko na karatun ne a watan Afrilu, shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da takwas 1978 tare da ɗalibai ɗari biyu da goma sha ɗaya 211 da manyan ma'aikata guda goma sha ɗaya 11, ƙananan ma'aikata guda talatin da uku 33.Kwalejin kimiyya da fasaha ta Bida babbar makarantar gwamnatin tarayya ce da ke Bida, jihar Neja, Najeriya, a halin yanzu akwai fannoni bakwai a cikin makarantar, [1]
Tsangayoyi
[gyara sashe | gyara masomin]Cibiyar karatun tana da tsangayoyi guda bakwai 7:
- Tsangayar Aiyuka da Albarkatun Kasa
- Tsangayar Kasuwancin Kasuwanci
- Tsangayar Fasahar Injiniya
- Tsangayar babban cibiyar Nazarin ilimomi
- Tsangayar Nazarin Muhalli
- Tsangayar Nazarin Kudi
- Tsangayar Bayani da Nazarin Sadarwa
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin yawan Kwalejin Ilimin fasaha dake Najeriya
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]1. http://www.fedpolybida.edu.ng/index.php/about-fpb/history-of-fpb Archived 2020-02-23 at the Wayback Machine
2. https://www.myschoolgist.com/ng/bida-poly-admission-list/
3. https://hotels.ng/places/uncategorized/4445-federal-polytechnic-bida.html Archived 2021-06-09 at the Wayback Machine
4. https://www.ngscholars.net/federal-polytechnic-bida-courses/
- ↑ FPB, "history of fpbida" Archived 2021-06-09 at the Wayback Machine, " Hotels Ng ", 2019