Jump to content

L'Absence

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
L'Absence
Asali
Lokacin bugawa2009
Asalin harsheFaransanci
Ƙasar asaliFaransa da Gine
Characteristics
Genre (en) FassaraFim ɗin Dirama
Direction and screenplay
DarektaMama Keïta
Marubin wasannin kwaykwayoMama Keïta
'yan wasa
External links

L'Absence fim ne na 2009 na ƙasar Senegal.

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Bayan bajinta da ya nuna a karatunsa a sa'ilin da bai nan kusan tsawon shekaru 15, Adama, matashi masanin kimiyyar ƙere-ƙere, ya garzaya zuwa Senegal, kasarsa ta haihuwa, lokacin da aka aika masa sakon waya yana cewa kakarsa ba ta da lafiya sosai. Dan takaitaccen zamansa ya farfado da zamantakewar danginsa wanda kaman an manta da shi.

Fim din ya nuna ilimin darekta Mama Keita da ɗaliban Afirka da ke karatu a kasashen waje yayin da zama 'yan kallo dangane talauci da tashin hankali a Afirka.

  • Fespaco 2009

[dead link]