Lagos Seafood Festival

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentLagos Seafood Festival
Map
 6°33′52″N 3°21′34″E / 6.564357°N 3.359415°E / 6.564357; 3.359415
Iri food festival (en) Fassara
Validity (en) Fassara 2012 –
Wuri Lagos
Ƙasa Najeriya

Bikin cin abincin teku na Legas taron ne na shekara-shekara a Legas. An fara gudanar da shi ne a ranar 10 ga watan Nuwamba, 2012 a Eko Hotel and Suites. [1] An yi bikin ne don haɓaka al'adun abinci na teku, samar da kifin gida da ƙarfafa damar saka hannun jari dangane da kiwo da kamun kifi.[2][3]

Wannan bikin ya ci gaba da yinsa har a shekarar 2020.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Olasunkanmi Akoni (2 November 2012). "Lagos boosts local fish production". The Vanguard. Retrieved 28 January 2016.Olasunkanmi Akoni (2 November 2012). "Lagos boosts local fish production". The Vanguard. Retrieved 28 January 2016.
  2. Boldwin Anugwara (2 December 2013). "Lagos Seafood Festival to stimulate investment potential–Commissioner". Nigeria: Newswatch. Archived from the original on 6 February 2016. Retrieved 28 January 2016.
  3. "Governor Fashola flags first ever Lagos Seafood Festival". Daily Post. Retrieved 28 January 2016.