Laila Ghofran

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Laila Ghofran
Rayuwa
Haihuwa Moroko, 19 ga Maris, 1961 (63 shekaru)
ƙasa Moroko
Misra
Harshen uwa Larabci
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a mawaƙi
Artistic movement pop music (en) Fassara
Arabic music (en) Fassara
Khaliji (en) Fassara
Kayan kida murya
Jadawalin Kiɗa Rotana Music Group (en) Fassara

Jamila Omar Bouamout ( Larabci: جميلة بو عمرت‎ ), wacce aka fi sani da Laila Ghofran ( Larabci: ليلى غفران‎  ; alt Laila Ghofrane, Layla Ghofran ; Haifa Maris 19, 1961) mawakiya ce ƴar Morocco-Masar wacce ta fara aikinta a masana'antar kiɗa a shekarun 80s kuma ta cigaba har a farkon 90s. [1] Ga mutanen Larabawa, ana kiranta da " Sultan of Taarab" saboda muryarta mai ƙarfi da ban sha'awa da kuma shahararrun wakokinta na larabci.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

1980s[gyara sashe | gyara masomin]

Aikin Ghofran ta fara harkar ne a cikin shekarun 1980, amma ta fara aiki ne a tsakanin shekarar 1988 zuwa 1998, inda hakan ya kai ta ga matsayin Arab diva, a wani ɓangare na aikin maigidanta kuma manaja Ibrahim Aakad.

Ghofran ta bar birnin Paris da Landan ne saboda kin amincewar danginta na sha’awarta ga yin sana’ar waƙa, kuma ta fara waka ga al’ummar Larabawa a otal-otal da gidajen cin abinci. Ta fito da waƙarta ta farko a cikin yaren Morocco, mai suna "El Youm El Awel" a cikin 1982, wadda ta samu karɓuwa sosai a Maroko.

Discography[gyara sashe | gyara masomin]

Studio albums[gyara sashe | gyara masomin]

Compilation albums[gyara sashe | gyara masomin]

  • Laila Ghofran (1990)
  • Best of Laila (2012)

Non-album singles[gyara sashe | gyara masomin]

  • El Youm El Awel (1982)
  • Raseef Omory (unknown date)
  • Ya Beladi (1994)
  • El Helm El Arabi (1996)
  • Ya Rab (2000)
  • Ya Hager (2001)
  • Min Hena Wa Rayeh (2006)
  • Heya Di Masr (2009)
  • Qades Arwahom (2011)
  • El Shabab Da (2011)
  • Berahmetak Aweny (2011)
  • Tahet El Hakayek (2013)
  • Bilad El Aman (2015)
  • Enta Maykhtlefsh Aleek Etneen (2016)
  • Aiz Te'ol Haga (2016)
  • Jabni L'ghram (2018)
  • Ana Keda Agbany (2023)

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]