Lambar yabo na Fina-finan Nollywood na 2009
Appearance
| Iri |
award ceremony (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | Disamba 2009 |
| Edition number (en) | 1 |
| Wuri | jahar Legas |
| Ƙasa | Najeriya |
| Mai nasara | |
A shekara ta 2009 ne aka fara ba da lambar yabo ta Nollywood na farko, tare da amincewa da nasara a masana'antar fina-finai ta Najeriya. Ramsey Nouah shi ne ya lashe kyautar gwarzon dan wasa, Ini Edo kuma ta lashe kyautar jarumar fim, sannan Izu Ojukwu ya lashe kyautar daraktoci.
Manyan kyaututtuka
[gyara sashe | gyara masomin]An rubuta sunayen wadanda suka yi nasarar lashe kyautar da rubutu mai gwabi .
| Mafi kyawun ɗan wasan kwaikwayo a matsayin jagora (Turanci) | Mafi kyawun Jaruma a matsayin jagora (Yoruba) |
|---|---|
|
|
| Mafi Darakta | Mafi kyawun Jaruma mai tallafawa |
|
|
| Wahayin Shekara (mace) | Halin TV na Shekara |
|
|
| Halayen Rediyon Shekara | Fim na Shekara |
|
|