Land of Peace
Appearance
| Land of Peace | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1957 |
| Asalin harshe | Larabci |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| Launi |
black-and-white (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Kamal El Sheikh |
| 'yan wasa | |
| Samar | |
| Mai tsarawa | Helmy Halim |
| Director of photography (en) |
Mahmoud Nasr (en) |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Land of Peace ( Larabci: أرض السلام, fassara. Ard al-Salam) fim ne na yaƙi / wasan kwaikwayo na Masar a shekara ta alif1957 wanda Kamal El Sheikh ya ba da umarni. Taurarim sa sune Omar Sharif da Faten Hamama . A cikin wannan fim ɗin, yawancin jaruman suna magana da Larabci na Falasdinu .
Labari
[gyara sashe | gyara masomin]Fim ɗin dai ya gudana ne a kasar Falasdinu kuma yana nuna rayuwar masu fafutukar ƴanci da suke kokarin kuɓutar da kauyensu daga mamayar ƴan Isra'ila . Ahmed (Omar Sharif) dan gwagwarmayar ƴanci ne na Masar wanda ya kare a wannan kauyen. Nan ya haɗu da salma wata yarinya 'yar kauye. Tare suna ƙoƙarin ceton Falasɗinawa kuma a koyaushe suna guje wa haɗari. Abokantakar su ta rikide zuwa soyayya kuma suna auren juna.
Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Faten Hamama a matsayin Salma
- Omar Sharif a matsayin Ahmed
- Abdel Salam Al Nabulsy a matsayin Hamdan
- Tewfik El Dekn a matsayin Khalid
- Abdel Waress Assar a matsayin Mazen (Baban Salma)
- Fakher Fakher a matsayin Abed
- Faida Kamel a matsayin makwabciya kuma mawakiya
- Ehsan Sherif a matsayin Rukaya
Magana
[gyara sashe | gyara masomin]- "Film summary" (in Arabic). Faten Hamama's official site. Retrieved 2007-02-01.CS1 maint: unrecognized language (link)
- "Film summary" (in Arabic). Adab wa Fan. Archived from the original on 2003-10-20. Retrieved 2007-02-01.CS1 maint: unrecognized language (link)
- "Film summary" (in Arabic). AraMovies. Retrieved 2007-02-01.CS1 maint: unrecognized language (link)
- Land of Peace on IMDb