Lanre Alfred

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Lanre Alfred ɗan jaridar Najeriya ne, marubuci kuma mawallafi. Shi ne mawallafin jaridar The Capital, tsohon editan al'umma kuma marubuci a This Day, marubucin littattafai guda biyar kuma ya mallaki Old English Superstores, wani shago a Legas, Najeriya.[1]

MANAZARTA[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Lanre_Alfred