Jump to content

Larenz Tate

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Larenz Tate
Rayuwa
Haihuwa Chicago, 8 Satumba 1975 (49 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Palmdale High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim
IMDb nm0005478
larenztate.com

Larenz Tate (an haife shi ranar 8 ga watan Satumba, 1975) ɗan fim ne na Amurka da ɗan wasan talabijin. An fi saninsa da matsayinsa na O-Dog a cikin Menace II Society dakuma ɗan majalisa Rashad Tate in Power.

Sauran fina-finan Tate da jerin talabijin sun haɗa da fina-finan kamar Dead Presidents, Love Jones, A Man Apart, Crash, Waist Deep, Ray da jerin talabijin Rush da Game of Silence.[1][2]

  1. Willis, John; Monush, Barry (April 1, 2006). Screen World: 2005 Film Annual. Hal Leonard Corporation. ISBN 978-1-55783-668-7. Retrieved October 4, 2018 – via Google Books.
  2. Berry, S. Torriano; Berry, Venise T. (September 2, 2009). The A to Z of African American Cinema. Scarecrow Press. ISBN 978-0-8108-7034-5. Retrieved October 4, 2018 – via Google Books.