Larry Page

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Lawrence Edward Page (an haife shi a ran 26 ga Maris a shekara ta 1973) ɗan kasuwa ne kuma masanin kwamfuta dake Amurka. Larry Page da Sergey Brin, su ne suka kafa kamfanin Google a shekara ta 1998.

Lawrence Edward Page

.

Lawrence Edward Page.
Ƙidaya
Harsuna Turanci
ZAMA

kwamfuta masanin kimiyya da kuma Internet kasuwa

An Haife Shi

23 Rabi all thani 1393 AH

Yankin Tarayyar Amurka
Ya kafa Google

ran 1998

da Sergey Brin


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.