Layla Zakaria Abdel Rahman
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Sudan, | ||
| ƙasa | Sudan | ||
| Harshen uwa |
Larabci Turanci | ||
| Mutuwa | Sudan, 10 ga Augusta, 2015 | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Jami'ar Khartoum University of Manchester (mul) | ||
| Harsuna |
Turanci Larabci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
scientist (en) | ||
| Employers |
University of Manchester (mul) | ||
| Muhimman ayyuka |
antioxidant (en) | ||
| Kyaututtuka | |||
| Imani | |||
| Addini | Musulunci | ||
Layla Zakaria Abdel Rahman (ya mutu a shekara ta 2015) ƙwararriyar kimiyar ƙasar Sudan ce a fannin fasahar kere-kere.
Ta sami digirinta a Jami'ar Khartoum da UMIST,[1] inda ta kawo sauyi ga noman rake. Hanyarta ta haifar da tasiri a duniya wajen inganta inganci da araha a ƙasashe masu tasowa.[2]
Ta mutu a shekara ta 2015, tana da shekaru 59.[1]