Leela Chitnis
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Karnataka, 9 Satumba 1909 |
| ƙasa | British Raj (en) Indiya Dominion of India (en) |
| Mutuwa | Danbury (mul) |
| Karatu | |
| Harsuna | Harshen Hindu |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi, stage actor (en) |
| IMDb | nm0158332 |


Leela Chitnis (née Nagarkar; 9 ga watan Satumba shekarar 1909 - 14 Yuli 2003) yar wasan Indiya ce a masana'antar fina-finan Indiya, ta yi aiki daga 1930s zuwa 1980s. A cikin shekarunta na farko ta yi tauraro a matsayin jagorar soyayya, amma an fi tunawa da ita saboda rawar da ta taka a baya wajen yin uwa mai nagarta da gaskiya ga jagororin taurari.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.