Lerato Kganyago
Lerato Kganyago | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Soweto (en) , 22 ga Yuli, 1982 (42 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Mazauni | Cape Town |
Ƙabila | African people (en) |
Karatu | |
Makaranta | Damelin College High School - Randburg (en) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, model (en) , media personality (en) da mai gabatarwa a talabijin |
Nauyi | 60 kg da 63 kg |
Tsayi | 167.6 cm |
Employers | Qatar Airways |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm11709968 |
Lerato Kganyago (an Haifeta 22 Yuli 1982), wacce aka sani da LKG, ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu, abin ƙira da halayen watsa labarai kuma ana san ta da Sarauniyar Soweto (Miss Soweto 2002).[1] An fi saninta da rawar da ta taka a fina-finanta. Ban da wannan, ita ma MC-(mai gabatar da taro) ce, ƴar kasuwa, da DJ-(mai tsara ko jagorantar kiɗa ko nishaɗantarwa).[2][3][4]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Kganyago ranar 22 ga watan Yuli 1982 a Soweto, Afirka ta Kudu. Ta halarci makarantar firamare ta Ipolokeng kuma ta yi karatun sakandare a makarantar sakandare ta Boksburg. Bayan ta kammala makarantar sakandare ta karanci hulda da jama'a da balaguro da yawon buɗe ido a kwalejin Damelin. Bayan haka, ta yi aiki a matsayin ma'aikaciyar jirgin samam kamfanin Qatar Airways.
Yabo
[gyara sashe | gyara masomin]Year | Nominee/Work | Category | Results | Samfuri:Abbrv |
---|---|---|---|---|
2017 | Herself | Best TV Presenter | Lashewa | [5] |
2022 | Entertainment Radio Presenter of the Year | Lashewa | [6] |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Thakurdin, Karishma. "Lerato Kganyago's dreams come true". Channel (in Turanci). Retrieved 2021-10-27.
- ↑ "Lerato Kganyago Biography: Shy Teeneger Who Went For Greatness And Got It". ZAlebs (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-27. Retrieved 2021-10-26.
- ↑ "Lerato K on industry rivalry". Channel (in Turanci). Retrieved 2021-10-27.
- ↑ Thakurdin, Karishma. "WATCH: Lerato Kganyago talks about her Muvhango debut". Channel (in Turanci). Retrieved 2021-10-27.
- ↑ "All the winners at the 2018 Saftas | Channel". South Africa: Channel. 2018-05-24. Retrieved 2022-05-25.
- ↑ Shumba, Ano (October 15, 2022). "Basadi in Music Awards 2022: All the winners". Music in Africa. Retrieved 2022-10-18.