Lloyd Chukwuemeka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lloyd Chukwuemeka
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Suna Lloyd (en) Fassara
Sana'a ɗan siyasa

Lloyd Chukwuemeka ɗan majalisar jiha ne mai wakiltar mazaɓar Owerri- Arewa a majalisar dokokin jihar Imo.[1][2]

Biyo bayan rikicin mulki da ya dabaibaye majalisar dokokin jihar Imo a ranar 16 ga watan Mayun 2019 wanda ya kawo murabus ɗin mataimakin kakakin majalisar, Ugonna Ozurigbo, an zaɓi Lloyd Chukwuemeka a matsayin sabon shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Imo.[3]

A ranar 10 ga watan Yunin 2019 Lloyd Chukwuemeka ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar People Democratic Party sakamakon sauya sheƙa da ya yi a babban taron majalisar dokokin Imo karo na 8 a Owerri, jihar Imo.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. http://nigerianewspoint.com/assembly-names-new-principal-officers/ Archived 2016-08-07 at the Wayback Machine
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-08-29. Retrieved 2023-04-07.
  3. https://punchng.com/breaking-imo-deputy-speaker-resigns-a-day-after-lawmakers-suspended-speaker/