Loic Bessilé
Loic Bessilé | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Loïc Anthony Bessilé | ||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Toulouse, 19 ga Faburairu, 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Togo Kameru Faransa | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 183 cm |
Loïc Bessilé (an haife shi ranar 19 ga watan Fabrairu 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Belgium Eupen a matsayin aro daga kungiyar kwallon kafa ta Charleroi. An haife shi a Faransa, yana wakiltar tawagar kasar Togo.
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 8 ga watan Yuli 2020, Bessilé ya sanya hannu kan kwantiragin ƙwararrunsa na farko tare da Bordeaux.[1]
A ranar 31 ga watan Agusta 2021, ya koma Charleroi a Belgium.[2]
A ranar 31 ga watan Janairu 2023, Eupen ta aro Bessilé har zuwa ƙarshen kakar wasa.[3]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Bessilé a Faransa mahaifinsa ɗan Kamaru da mahaifiyarsa 'yar Togo.[4] Shi matashi ne na duniya da Faransa. Ya fara wasan sa na farko acikin tawagar kasar Togo a wasan sada zumunci da suka tashi 1-1 da Sudan a ranar 12 ga watan Oktoba 2020.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Loic Bessile pens first Pro deal at Bordeaux" . 7 July 2020.
- ↑ "BIENVENUE, LOÏC !" (in French). Charleroi . 31 August 2021.
- ↑ "KAS Eupen welcomes Loïc Bessilé on loan from Sporting Charleroi" . K.A.S. Eupen. 31 January 2023. Retrieved 9 February 2023.
- ↑ Akoesso, Kelly (4 August 2020). "Loïc Bessile : La nouvelle convoitise de Claude Le Roy !" .
- ↑ "Journées FIFA : match nul entre le Togo et le Soudan" . 12 October 2020.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Loic Bessilé at Soccerway
- FFF Prfile
- Girondins Profile
- Loïc Bessilé at FootballDatabase.eu