Lol Mohamed Shawa
Appearance
29 ga Afirilu, 1979 - 3 Satumba 1979 ← Goukouni Oueddei (mul)
| |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Mao, 15 ga Yuni, 1939 | ||||
| ƙasa | Cadi | ||||
| Mutuwa | Ndjamena, 15 Satumba 2019 | ||||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (sankara) | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
Institut international d'administration publique (en) | ||||
| Harsuna |
Larabci Faransanci | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||||
| Imani | |||||
| Addini | Musulunci | ||||
| Jam'iyar siyasa |
Rally for Democracy and Progress (en) | ||||
Lol Mahamat Choua (an haife shi ranar 15 ga watan Yuni, 1939 - 15 ga Satumban 2019) [1] ɗan siyasan ƙasar Chadi ne wanda ya yi aiki a matsayin shugaban ƙasar na tsawon watanni huɗu a shekarar 1979. Ya kasance shugaban jam'iyyar siyasa ta Rally for Democracy and Progress (RDP).
Gwagwarmaya
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 26 ga watan Fabrairu, gwamnati ta ba da sanarwar cewa an saka Choua a cikin tsarewar gida. [2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Profile of Lol Mahamat Choua
- ↑ "L'opposant Lol Mahamat Choua placé en résidence surveillée", AFP (Jeuneafrique.com), February 26, 2008 (in French).