Lucy Anderson (ɗan siyasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lucy Anderson (ɗan siyasa)
member of the European Parliament (en) Fassara

1 ga Yuli, 2014 - 1 ga Yuli, 2019
District: London (en) Fassara
Election: 2014 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Silchester (en) Fassara, 2 ga Yuni, 1965 (58 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da trade unionist (en) Fassara
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Labour Party (en) Fassara
lucy Anderson

Lucy Anderson Tsohuwar 'yar majalisar Tarayyar Turai ce wacce ta wakilci yankin London a karkashin Jam'iyyar Labour. An zabe ta a shekarar 2014, kuma ta tsaya a 2019.[1]

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

Anderson ta kasance Kansila ta garin Kentish a Majalisar gundumar Camden daga 2002 – 2006 kuma bayan haka ta yi aiki a Babban Hukumar Landan da Kungiyar Malamai ta Kasa.[2]

Anderson ta goyi bayan Jeremy Corbyn yayin zaben shugabancin jam'iyyar Labour na 2015.[3]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Anderson lauya ce wacce ta ƙware a fagen haƙƙin neman aiki da dokar daidaito tsakanin jinsi, sufuri da harkokin lafiya.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Vote 2014 – London". BBC News. Retrieved 26 May 2014.
  2. "Lucy Anderson". London Labour. 7 May 2014. Archived from the originalon 19 August 2014. Retrieved 15 August 2014.
  3. "Jeremy Corbyn, candidate for Labour Leader". Archived from the originalon 25 August 2015. Retrieved 18 August 2015.
  4. "Lucy Anderson MEP". European Parliamentary Labour Party. Retrieved 18 April 2019.