Jump to content

Luna Paiva

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luna Paiva
Rayuwa
ƙasa Argentina
Faransa
Sana'a
Sana'a Mai sassakawa, painter (en) Fassara da mai daukar hoto

Luna Paiva (an haife ta a shekarar 1980). Ta kasance me aikin zane zane Wato da turanci (arts), ta shahara a duniya wajen zane kuma tana zaune a ƙasar Ajantina.

Farkon Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifetane a garin Faris babban birnin Faransa, ita ɗiya ce game aikin ɗaukan hoto me suna Ronaldo paiva,anhaifeshi a shekarar alib 1942 zuwa shekarar 2003,ya rayu tsawon shekaru 61 a duniya, Sannan diyace ga fitacciyar me safaran aikin zane me suna Teresa Anchorena[1].

ta karanci ilimin tarihin Dan Adam da kimiyya da fasaha a jami'ar paris-sorbonne university,sannan ta karanci ilimin aikin fina finai a jami'ar new york[2].

Ayyukanta da yawa sun bayyana a matattaran ayuka na dindindin dake gidan tarihin Zane Wanda yake a Buenos Aires tun shekara ta alib 2012[3].Sannan kuma tayi wasu ayyuka na wucin gadi agarin Buenos Aires,Landan, Faris, new York city[4]

Rayuwar Iyali

[gyara sashe | gyara masomin]

Paiva tanada yara guda biyu Iara da Romeo Wanda ta haifa da wani me aikin zane Wato (arts) Dan kasar Ajantina me suna Leandro Erlich. a shekarar 2021,ta Haifa yarinya me suna Athena Sol da wani dan kasar faransa me aikin zanen gine gine me suna Pablo Bofill Wanda ta aura a shekara ta alib 2022[5][6].