Maburgi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
maburgi a cikin miya

Maburgi yana daga cikin kayan da ake amfani dashi a gida ko kuma a cikin Madafa. Ana kuma amfani da shi ne wajen burka ko kaɗan Miya musamman Miyan kuka ana zuba garin kuka ana kuma burkawa saboda kada tayi ƙulalai, da sauran kalan miya iri daban daban. Ana yin maburki ne da ice sai dai yanzu zamani ya zo akwai na ƙarfe ko kuma na dalma wanda maƙera suke haɗawa a Maƙera. Maburki kala biyu ne akwai mai gicci ɗaya sai kuma akwai mai gicci biyu kaman (Cross) kenan dukansu ana amfani da su a kicin.[1]

Muburgi na ice kala uku a soke akan baranda

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "yadda-ake-miyar-kuka". Bakandamiya.com. Archived from the original on 12 June 2021. Retrieved 25 October 2021. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)