Madaoua (gari)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Madaoua (gari)
municipality of Niger
ƙasaNijar Gyara
babban birninMadaoua (sashe) Gyara
located in the administrative territorial entityMadaoua (sashe) Gyara
coordinate location14°4′22″N 5°57′36″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
official websitehttp://www.madaoua-niger.com Gyara

Madaoua gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Madaoua. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 114 603 ne.