Madaoua (sashe)
Appearance
Madaoua | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | ||||
Babban birni | Madaoua (gari) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 545,538 (2012) | ||||
• Yawan mutane | 112.34 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 4,856 km² |
Madaoua sashe ne daga cikin sassan dake a, yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Madaoua. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 443 902[1].
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 6 January 2020.