Jump to content

Maidan (fim din 2014)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maidan (fim din 2014)
Asali
Lokacin bugawa 2014
Asalin suna Майдан
Asalin harshe Harshan Ukraniya
Ƙasar asali Ukraniya da Holand
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Sergei Loznitsa (en) Fassara
Samar
Mai tsarawa Sergei Loznitsa (en) Fassara
Maria Choustova-Baker (en) Fassara
Editan fim Sergei Loznitsa (en) Fassara
Danielius Kokanauskis (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara Sergei Loznitsa (en) Fassara
External links

Maidan ( Ukrainie ) fim na dangane da labarin gaskiya wanda akayi a 2014, wanda Sergei Loznitsa ya jagoranta . Ya mai da hankali kan tafiyar kungiyarEuromaidan na 2013 da 2014 a Maidan Nezalezhnosti (Spearfin Independence) a Kyiv babban birnin Ukraine. An dauki fim din ne a lokacin zanga-zanga kuma an nuna bangarori daban-daban na juyin juya hali, tun daga gangamin lumana zuwa fadan da aka yi tsakanin 'yan sanda da fararen hula.[1][2]

An fara fim ɗin a ranar 21 ga watan Mayun, 2014 a bikin fina-finai na Cannes Film Festival na 2014.[3] Ya fito a gidan wasan kwaikwayo a Amurka ranar 12 ga Disamba, 2014.[4]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Fim din ya ta’allaka tare da bin diddigin zanga-zanga da tashe-tashen hankula a Maidan Nezalezhnosti na Kyiv (Dandalin Independence) wanda ya kai ga hambarar da Shugaba Viktor Yanukovych.

Bayan fitowar sa a Cannes, fim ɗin ya sami fitowa a gidan wasan kwaikwayo a Faransa a ranar 23 ga Mayu, 2014. An saki fim ɗin a Ukraine a ranar 24 ga Yuli, 2014.[5] Ta samu iyakataccen fitarwa a Amurka a ranar 12 ga Disamba, 2014 kafin faɗaɗa duniya a ranar 20 ga Fabrairu, 2015, wanda ya zo daidai da ranar juyin juya hali a Ukraine.[6] Tun daga Afrilu 2018, har yanzu ba a nuna fim ɗin a Rasha ba.[7]

  • Lilya Kaganovsky Nazari akan Maidan // Nazarin Slavic. - 2015. - Vol. 74 ,su. 4. - P. 894-895. - DOI: 10.5612 / Slavicreview.74.4.894.
  1. “Documentary 'Maidan' polarizes participants in Ukraine revolution". Retrieved January 9, 2015.
  2. “Inside 'Maidan': Sergei Loznitsa on His Ukrainian Uprising Doc and Putin's 'Fascist' Regime". Retrieved January 9, 2015.
  3. "Cinema Guild Picks Up 'Maidan,' Sergei Loznitsa's Cannes Doc About Ukraine Revolution". Retrieved January 9, 2015.
  4. "MAIDAN opens on Friday, December 12 exclusively at FSLC for one week only". Retrieved January 9, 2015.
  5. “DOCUMENTARY "MAIDAN" BY SERGIY LOZNYTSYA WILL BE RELEASED IN JULY". Retrieved January 9, 2015.
  6. “Dogwoof Take UK Rights For Ukrainian Doc Maidan". Retrieved January 9,2015.
  7. "Director Sergei Loznitsa on Russia: 'It's hard to change the mentality of a nation'". Retrieved April 13, 2018.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Maidan on IMDb
  • Maidan at Rotten Tomatoes
  • Maidan at Metacritic