Mama Rika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mama Rika
Rayuwa
Haihuwa Chervonohrad (en) Fassara, 13 ga Afirilu, 1989 (34 shekaru)
ƙasa Ukraniya
Kungiyar Sobiyet
Karatu
Makaranta Faculty of foreign languages of the University of Lviv (en) Fassara
Harsuna Harshan Ukraniya
Rashanci
Turanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi da model (en) Fassara
Sunan mahaifi Еріка da MamaRika
Artistic movement pop music (en) Fassara
alternative hip hop (en) Fassara
Yanayin murya soprano (en) Fassara
Kayan kida murya
Mama Rika

Anastasia Oleksandrivna Kochetova ( Ukraine; An haife ta a ranar 13 ga watan Afrilun shekarata alif 1989), wanda akafi sani da sunanta na wasa MamaRika kuma a baya Erika, mawaƙiya ce kuma jarumar wasan kwaikwayo na kasar Ukraine.

Mama Rika 2012

Kuruciya[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Kochetova a ranar 13 ga watan Afrilun 1989 a Chervonohrad . Ta kammala karatu daga Sashen Harsunan Waje a Jami'ar Lviv, inda ta ƙware a fassara zuwa Turanci. Ta yi aiki a matsayin manajan ofis kuma malamar murya.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Fara aiki[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacinda take da shekaru 14, Kochetova ta lashe gasar Chervona Ruta. A lokacin da ta kai shekaru 17, ta halarci a gasar masu fasaha/fikira na American Chance, wanda furodusa David Junk ya jagoranta, wanda a baya ya samu nasara a Amurka a tsakanin kungiyoyin Rasha t. ATu da Smash! ! Ta kasance ɗaya daga cikin 'yan mata biyar da aka haɗa su azaman Glam. Sai dai kuma, an dakatar da aikin a farkon shekarar 2008, sakamakon matsalar tattalin arzikin duniya da kuma watakila a sanadiyyar karancin sha'awar aikin daga masana'antar wakokin Amurka.[1] Glam ta fitar da wata waƙa ta talla, "Kishirwa (Thirsty), wadda har yanzu ba’a saki ba don samun kudi.[2]

Rayuwarta[gyara sashe | gyara masomin]

Kochetova ta auri Serhiy Sereda[3] kuma suna zaune a Odesa . A ranar 2 ga Agusta 2021, ta haifi ɗa.[4] Tana matukar sha’awar motsa jinin yoga.[5]

Wakoki[gyara sashe | gyara masomin]

Kundin Studiyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • 2012 - Hotuna (Paparazzi)
  • 2017 - КАЧ (Kyauta)

Wakoki[gyara sashe | gyara masomin]

  • 2013 - Душа (Soul, yana nuna Motor'rolla)
  • 2011 - Смайлик (Murmushi)
  • 2013 - Hotuna (Paparazzi)
  • 2016 - MAMARIKA (MamaRika)
  • 2016 - Ніч у барі (Dare a Bar)
  • 2017 - Mu daya ne

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Ирина Смирнова-Журавель "Квітка" - выбор вслепую - Голос страны 7 сезон". YouTube.com. The Voice of Ukraine. Archived from the original on 2021-12-20. Retrieved 3 June 2021.
  2. "GLAM - Thirsty". YouTube.com. glammusic. 10 June 2008. Archived from the original on 2021-12-20. Retrieved 3 June 2021.
  3. "Співачка Еріка офіційно розсекретила бойфренда". TCH.ua. 25 February 2016. Archived from the original on 14 May 2021. Retrieved 20 December 2017.
  4. "Сергій Середа хоче стати багатодітним татом". novy.tv (in Harshen Yukuren). 10 December 2021. Retrieved 15 May 2022.
  5. "Певица Эрика впечатляет своими достижениями в йоге" (in Rashanci). Ivetta.ua (published 2016-03-06). 6 March 2016. Archived from the original on 13 June 2016. Retrieved 16 July 2016.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]