Mandinho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mandinho
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 1966 (57/58 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Armando Queirós Manuel ( Chinese: 亞文度 l; an haife shi a ranar 10 ga watan Nuwamba 1966) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. An haife shi a Angola, ɗan ƙasar Macau ne. [1]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin shekarar 2010, ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta FC Porto ta Macau bayan yayi horo tare da kungiyar kwallon kafa ta Belenenses a cikin Portugal top flight. [2] A cikin shekarar 2013, Mandinho ya sanya hannu a kulob din Macau na biyu wato kungiyar kwallon kafa ta Sporting de Macau, yana taimaka musu sun samu ci gaba zuwa Macau top flight.[3] A ranar 16 ga watan Fabrairu 2013, ya faɗi a sume yayin wasan da suka doke kungiyar kwallon kafa ta Alfândega da ci 2–0.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Home from home" . scmp.com (Archived).
  2. "Futebol macaense: contam-se "pelos dedos de uma mão" os que podiam jogar em Portugal" . maisfutebol.iol.pt.
  3. "Macau: para o ano haverá derby entre Sporting e Benfica" . maisfutebol.iol.pt.
  4. "Não classifico o que não tem classificação" " .

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]