Manjagara
Appearance

![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
agricultural tool (en) ![]() ![]() |
Amfani |
tillage (en) ![]() ![]() ![]() |
Kayan haɗi |
karfe, plastic (en) ![]() |
Amfani wajen |
Manoma, gardener (en) ![]() |
Minjagara wani dogon ƙarfe ne mai yatsu a lallanƙwashe, wanda ake fi amfani dashi wajen sharan gona [1] da kuma sauran gyare-gyaren gida misali kwasar kwata, Bola da dai sauransu ataƙaice dai kawai aikin yaye-yaye akeyi dashi.

.

Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Munjagarori
-
Munjagara
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Manjagara". Archived from the original on 17 April 2021. Retrieved 31 January 2022.