Jump to content

Margaret Adeoye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Margaret Adeoye
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 22 ga Afirilu, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Margaret Adetutu Adeoye (an haife ta ranar 22 ga watan Afrilun Shekarar 1985).[1] 'yar wasan tsere ce ta Biritaniya kuma 'yar Najeriya ce wacce ta fafata wasa a gasar tseren mita 200.[2] Ta wakilci Birtaniya a gasar tsere mai nisa a London 2012.[3]

A ranar 6 ga watan Agustan shekarar 2012 ne ta samu sakamako mafi kyawu na gudun mita 200 a lokacin da ta yi tazarce a cikin 22.94s, wanda ya ba ta gurbi a gasar Olympics ta mita 200.[4] Ta kare a mataki na 7 a gasar daf da na kusa da karshe, kuma ba ta ci gaba da zuwa wasan karshe ba. A cikin shekarar 2013, ta sami damar haɓaka mafi kyawunta na sirri zuwa 22.88.[5]

Gasar kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing Samfuri:GBR2
2013 World Championships Moscow, Russia 3rd 4 × 400 m relay 3:25:29
2014 World Indoor Championships Sopot, Poland 3rd 4 × 400 m relay 3:27.56
2015 World Championships Beijing, China 24th (sf) 200 m 23.34
  1. "Archived copy". Archived from the original on 26 April 2013. Retrieved 21 February 2014.
  2. "Margaret Adeoye www.teamgb.com. Retrieved 5 July 2012.
  3. Enfield & Haringey Athletic Club's Margaret Adeoye joins Team GB for London 2012 Olympics". www.enfieldindependent.co.uk. 4 July 2012. Retrieved 5 July 2012.
  4. "Sprint duo advance to Olympic semis".
  5. "IAAF: Athlete profile for Margaret Adeoye iaaf.org. Retrieved 4 November 2015.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Margaret Adeoye at World Athletics